Jump to content

Taiba

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Taiba wani nau'in Abinci ne a rukuni Tuwo Wanda ake yun shi a Garin Kwaki.[1][2]

Misali

[gyarawa]
  • Inasan taiba.
  • Taiba akwai saurin ƙosar da mutum.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.70. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,67