Jump to content

Takaitawa

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Aikatau[gyarawa]

Takaitawa About this soundfuruci  Na nufin yin Gundarin bayani kai Tsaye Akan wani mutum ko wani Abu.[1][2][3]

misali[gyarawa]

  • Hamza ya taho da gudu sannan yayi tsalle ya doki kafar ta karye.

(Hamza ne ya karya kofa).

  • Yaro ya Tsokani kare,karen ya fusata ya yabi yaron da gudu ya cije shi.(Karen ne ya ciji Yaro).

Fassara[gyarawa]

  • Turanci:Summarise

Manazarta[gyarawa]

  1. https://dictionary.cambridge.org/dictionary/english/summarize
  2. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.177. ISBN 9789781601157.
  3. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,187