Jump to content

Takanɗa

Daga Wiktionary

TakandaWani irin kara ne mai kama da na dawa mai zaki da ake sha kamar rake.

Misalai

[gyarawa]
  • Ina son shan takanda
  • Takanda ya ke son sha

Manazarta

[gyarawa]