Jump to content

Take

Daga Wiktionary

TakeSamfuri:errorSamfuri:Category handler kiɗa ne ko busa da makaɗa kan kaɗa ko su busa wa wani mutum, yawanci masu sarauta ko sarautar kanta ko kuma wani jarumi, ko wani gari, da dai sauransu. Haka nan ma samari da ‘yan mata akan kaɗa musu take musamman a lokutan rawar kalangu.[1][2]

Misali

[gyarawa]
  • Kaji taken Najeriya
  • Wannan take beda daɗi.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.44. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,37