Jump to content

Taki

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]
Ana zuba ma gona taki

Taki wani sinadarine da ake sakama tsirrai wanda ke sasu suyi saurin fitowa.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Gona malam Tanko tayi kyau saboda ta mori taki

Manazarta

[gyarawa]

Taki abinda da ake nufi shine bawa wata mace umarni nayin wani aiki

Misali

[gyarawa]
  • Aisha taki yin aikin da aka sata yau
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,1132