Talabijin
Appearance
Talabijin Wani akwatin na'ura ne da ake kallo dashi.[1]
Misalai
[gyarawa]- Nakalli labarai a talabijin.
- Na sai talabijin din bango.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,186