Jump to content

Talge

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Talge wani gari ne da ake kwabawa a zuba shi akan ruwan zafin da ke kan murhu har sai ya yi kauri domin yin tuwo.