Talifi
Appearance
Talifi Talifi (help·info) Yana nufin bayani na abubuwa da suka haɗu suka samar da abu guda ɗaya.[1]
Misalai
[gyarawa]- Akwai Talifi a farkon littafin.
- Likita yayi talifi akan gaɓoɓon jikin ɗan Adam
- Masanin gine-gine yai talifi akan yanda
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): Composition
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,49