Jump to content

Talla

Daga Wiktionary

Talla Nuna wa jam'a wani kaya da ake so a siyar , musamman ta hanyar kafar sadarwa da jaridu.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • kamfanin dangote ya tallata kayansa a jarida.
  • An tallata wasan kwaikwayon a talabijin.

Karin Magana

[gyarawa]
  • Mai talla shi ke da riba.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,4