Tana

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search
Tana a kan dutse

Hausa[gyarawa]

Tana wani siririn ƙwaro ne mai tsawo kamar dan maciji a na samunshine awaje mai lemalema..[1]

Misalai[gyarawa]

  • Naga tana da yawa a cikin ƙwatan gidan mu

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,53