Jump to content

Tandu

Daga Wiktionary

Tandu:Shine wani abun ajiye mai da ake sarrafawa da fatar dabbobi,inda mutanen da ke ajiyar man abinci.