Jump to content

Tangaraho

Daga Wiktionary

Tangaraho Wato na'ura na zamani wajen yaɗa saƙo labaru zuwa waje mai nisa. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Burtaniya tana amfani da tangaraho
  • Saƙo yazo ta tangaraho

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,185
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,277