Tangaram

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Suna[gyarawa]

Tangaram About this soundTangaram  wani irin abune ne da akeyin kwanon cin Abinci dashi da Kofi Kuma ana kwalliyar daki dashi.[1]

Misalai[gyarawa]

  • An zubamun shayi a kofin tangaram

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,38