Jump to content

Tanti

Daga Wiktionary
Tanti a fargajiya

Hausa

[gyarawa]

Tanti About this soundTanti  Wani irin laima ne da ke haɗawa da sanduna da danƙo don kwanciya ko hutu, musamman a sansanin yaƙi ko fatake da dai sauransu. da ake kafawa.[1]

Suna jam'i. Tantuna.

Misalai

[gyarawa]
  • Masu ziyara sun kafa tanti a gefen gari.
  • Ayarin fatake a cikin tanti.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,277