Tara

Daga Wiktionary

Tara na nufin nambar dake tsakanin takwas da goma wato wannan lambar(9), da Turanci (nine).

Tara shine biyan wasu kuɗi a maimakon wani horo ko hukunci wani laifi.

Tara haɗa abubuwa a wuri ɗaya.