Tarayya
Appearance
Hausa
[gyarawa]Tarayya na nufin haɗaka bisa yarjejeniya ko kukuma haduwar wsu mutane daga biyu zuwa haryada yasamukuma bisa aminta a tsakanin junan su.
Suna
[gyarawa]tārayya (t.)
Fassara
[gyarawa]- Faransanci: partenariat
- Harshen Portugal: sociedade
- Turanci: partnership[1][2]