Jump to content

Tarihi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

TarihiAbout this soundTarihi  Na nufin labarin wani Abu da ya faru a wani lokaci kuma ya wuce.[1]

Misali

[gyarawa]
  • Bala yana karanta Tarihin zuwan Turawa Kasar Hausa.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci:History

Manazarta

[gyarawa]