Jump to content

Tarugu

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

Tarugu wani nau'in yayan itace ne wanda ake amfani da shi wajen dafa abinci. kayan lambu ne yana ɗaya daga cikin kayan miya ake miya dashi kuma ayi girki dashi yasa abinci kmashi da kuma yaji.[1][2]

Fassara

[gyarawa]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.77. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,87