Jump to content

Tashintashina

Daga Wiktionary

Tashintashina About this soundTashintashina  Yanayi ne na rikici musamman fada tsakanin kungiyoyi biyu ko fiye da hakan.[1]

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Riot

Misalai

[gyarawa]
  • Anyi Yar tarzoma a ƙauyen minna
  • Yan sanda sun kwantar da tarzoma

Manazarta

[gyarawa]