Jump to content

Tasirifi

Daga Wiktionary

Tasirifi About this soundTasirifi Tasirifi kalamar nahawu da take nuni yadda ake tsara kalmomi a cikin jumla da sauti. [1]

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Morphology

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,175