Taska
Appearance
Taska Na nufin ɗaki ko wurin ajiyan abu buwa. Store [1]
Misalai
[gyarawa]- Attajirin nada taskar dukiya
- Manomi yayi ajiya a taskar hatsi
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.