Jump to content

Taswira

Daga Wiktionary

Taswira shi ne zanen da yake nuna gurare da kuma bangarorin da suke.[1][2]

A Turanci

[gyarawa]

Map

Misali

[gyarawa]
  • Taswirar Najeriya.
  • Taswiyar ƙasashen duniya ta yammacin turai.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.53. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,40