Tatsuniya
Appearance
TatsuniyaTatsuniya (help·info) Ɗan taƙaitaccen labari wanda bai faru ba mai koyar da dabi'u da darussa na rayuwa.[1]
Misalai
[gyarawa]- Tatsuniyan gizo da ƙoƙi.
- Baba yayi mana tatsuniya kafin muyi bacci.
- Malama na karantawa ɗalibai tatsuniyan giwa da zaki.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P62,