Tattali
Appearance
Hausa
[gyarawa]Tattali na nufin killacewa ko Taskancewa ko Adani na abu domin gaba.[1][2]
Misalai
[gyarawa]- Audu yayi tattalin kudin mota
- Tanko ya tattala dukiyarsa
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.144. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,137