Jump to content

Tattaunawar user:Em-mustapha

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wiktionary
Latest comment: shekara da suka gabata 2 by Adam Nafisat in topic N

Maraba! Da zuwa shafi tattaunawa na. Ta yaya zan taimake ka?

M Bash Ne

[gyarawa]

M-Mustapha ina bukatar taimakon ka. Domin sanin yadda zan yi editing a cikin wannan Sashi na Wikitionary? Daga: M Bash Ne

Ba damuwa M Bash Ne zan samu lokaci inyi maka bayani game da yadda ake editing sosai.. M-Mustapha (talk) 14:52, 16 Afirilu 2021 (UTC)Reply

Ok Nagode sosai M-Mustapha allah ya kara daukaka da basira Ameen. M Bash Ne M Bash Ne (talk) 15:08, 16 Afirilu 2021 (UTC)Reply

Uncle Bash007

[gyarawa]

Aslm, M-Mustapha nagode da gyara kuma ina bukatan karin haske kan Wikitionary ni kaina. Ina fata zamu sama lokaci ka kara nuna mun. Nagode Uncle Bash007 (tattaunawa) 20:53, 9 Nuwamba 2021 (UTC)Reply

Yauwa, barka da ƙoƙari Bash, babu damuwa duk sanda ka sami lokaci. Em-mustapha (tattaunawa) 21:41, 9 Nuwamba 2021 (UTC)Reply

Sufie Alyaryasie

[gyarawa]

Aslm, Barka da wannan lokaci, Barka da wannan lokaci dafatan kuna lafiya. Ina son Ayi Bayani ne game da wannan Shafi na Wikitionary, ta yadda nima zan iyabada Gudunmawata. Sufie Alyaryasie (tattaunawa) 22:50, 22 Yuni 2022 (UTC)Reply

N

[gyarawa]

So nake a karamin bayani gameda yadda zan daura Abu a karkashin wanna shafin nagode Allah ya kara daukaka Adam Nafisat (tattaunawa) 21:22, 16 Yuli 2022 (UTC)Reply