Jump to content

Taurinkai

Daga Wiktionary

hausa

[gyarawa]

Taurinkai yana nanufin mutum mai kafewa akan abu ko yanada gaskiya ko baida shi.[1][2]

MISALI

[gyarawa]
  • wannan usman ɗin yanada taurinkai sosai.
  • taurin kanka yayi yawa mun sallameka a'aiki.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.166. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,164