Jump to content

Tausa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Asali Kalmar

[gyarawa]

Aikatau

[gyarawa]
  • Jam'i: tausawa
  • Tilo : tausa

Bayani

[gyarawa]

Tausa abinda da ake nufi da wannan Kalmar shine wani alamu ne idan mutun ya gaji sai a rika tausa masa jiki ko da ruwa zafi ana matsa masa ko ina da ina

Misali

[gyarawa]

Zaharaddini ya gaji ana tausa masa jiki