Jump to content

Tawakkali

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Tawakalli kalma ce ta aro daga Larabci, tushenta kuma shi ne Alƙur’ani. Duka ma’anarta ɗaya ce a Hausancen da kuma Larabcen. Abin da take nufi shi ne dogaro da Allah ko kuma miƙa dukkanin al’amari ga Allah.[1][2]

Misalai

[gyarawa]
  • Kudinga tawakkali Dan Allah
  • Wannan mutumin bayada tawakkali.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.56. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,57