Taya
Appearance
Hausa
[gyarawa]Suna
[gyarawa]Taya Taya (help·info) Wani zagayayyen abune dake jikin gare-garen ababen hawa wanda yake sa ababen hawa sauri sosai wanda in babu shi ba damar tafiya.[1]
Misali
[gyarawa]- Tayar motana tayi faci
Manazarta
[gyarawa]Taya wannan Kalmar ana amfani da ita wajen yin tambaya cikin alamun rashin fahimatar wani abu
Misali
[gyarawa]- Taya yaya aka yi shi ?
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,198