Tazuge

Daga Wiktionary

hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Tazuge wani dogon igiyane da ake sakawa awando ana ɗaurashi ne domin wando ya tsaya a ƙugu.[1][2]

Suna jam'i. Tazuguna

Misalai[gyarawa]

  • wandona baya zama aƙuguna zan sakamai tazuge.
  • mamana tabada ammin sabon ɗinki amma wandon ba tazuge.

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.132. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,137