Terere

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

terere shine ka fallasa, yaɗa ko bayyana wani abu wanda ba'aso asani ko wasu daga cikin mutane susani.

Kalmomi masu alaƙa[gyarawa]

Misali[gyarawa]

  • Banson terere.
  • Yanata terere dani cikin gari.
  • Binta ta cika yawan terere.