Jump to content

Tini

Daga Wiktionary

Tini Shine tuna ma mutum wani abu daya manta.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Na tini gobe yakamata naje gaisuwa gidan abokin.

Manazarta

[gyarawa]