Tintiri

Daga Wiktionary

Tantiri About this soundTantiri  mutumin da bai jin magana wanda ya gagari kowa.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Lado tantirin yaro ne

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,178