Jump to content

Tirke

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Tirke wani itace ne wanda ake kafashi a ƙasa don ɗaure dabbobi[1][2]

Misali

[gyarawa]
  • Turken waccen akuyar.
  • Nakafa turken.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.46. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,42