Toto

Daga Wiktionary
Toton Masara

Hausa[gyarawa]

Toto Yana nufin itacen hatsi kamar su masara da dawa bayan an ɓanɓare. [1]

Misalai[gyarawa]

  • Naci masara har toto.
  • Tayi jifa da toto na dawa.

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,45