Jump to content

Tsada

Daga Wiktionary

Da turanci yana nufin Costly wanda yake nuna wa da hausa Mai tsada wato abu ya cika kudi ko ya wuce asalin farashinsa. Akasin kalmar tsada shi ne arha [1]

  1. Neil Skinner, 1965. Kamus na Turanci da Hausa, Northern Nigerian Publishing Company,p 37. ISBN 9 789781691157