Jump to content

Tsaki

Daga Wiktionary

Tsaki wani sauti ne da akeyi da baki musamman domin nuna bacin rai.

Misali

[gyarawa]

Bala yayi tsaki saboda bacin rai


tsaki raguwar gari wanda bai tankaɗu ba.

Misali

[gyarawa]

Niƙa bayyi laushi ba tsaki yayi yawa a garin