Jump to content

Tsakka

Daga Wiktionary

Tsakka wata kwaro ce mai kama da ƙadangare amma bata kai ƙadangare girma ba. .[1]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,72