Tsami Tsami (help·info) Wani irin ɗanɗano ne mara ɗaɗi da abubuwa irin lemun tsami ko agwaluma sukeyi.[1]