Jump to content

Tsamo

Daga Wiktionary

Tsamo About this soundTsamo  na nufin ciro abu daga ruwa ko wani abun Mai ruwa ruwa.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • An tsamo yaron daya fada ruwa.

Manazarta

[gyarawa]