Jump to content

Tsando

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]
Namijin Tsando

Tsando   Wani irin ƙuda da ake samu a nahiyar afirka mai cizon mutane da dabbobi. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Cutar ƙudan tsando Mai tsanani
  • Tsando ya hau kan shanu.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,197