Tsani

Daga Wiktionary
Tsani

Tsani About this soundTsani  Wani abu ne mai matakala wanda ake takawa wurin hawa sama domin gyaran wuta.kwanon gida da sauransu, kalman na nufin Ladder a harshen (Nasara)turanci.[1][2]

Suna jam'i. Tsanuka.

Misalai[gyarawa]

  • Hukumar lantarki ta rabawa jami'anta tsani.

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965) Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.94. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,96