Jump to content

Tsanwa

Daga Wiktionary

Tsanwa launi ne da ake anfani dashi wajen banbance abubuwa.[1][2]

Misalai

[gyarawa]
  • Malam yasanya tsanwan riga
  • Direba na tuka mota kalar tsanwa

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.62. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64