Jump to content

Tsatsa

Daga Wiktionary
Tsatsa a jikin mota

Tsatsa karfe da yafara lalace sanadiyyar danshi ko kuma saboda tsufa.[1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Injin motar yayi tsatsa.
  • Ƙarafunan machin ɗina yayi tsatsa.

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,236
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,153