Tsauni

Daga Wiktionary
wani tsauni a kasar Gamsu

Tsauni About this soundTsauni  Wani irin waje ne mai tudu sosai.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Wasu turawa masu hawa tsauni domin yin bincike sun fado

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,16