Jump to content

Tsautsayi

Daga Wiktionary

Tsautsayi About this soundTsautsayi  shine faruwar wani abu marakyau ba zato ba tsammani.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado ya gamu da tsautsayi mota ta kadeshi

Manazarta

[gyarawa]