Tsegumi
Appearance
Tsegumi itace yawan maimaita/nanata zancen da yariga ya wuce, da nufin dawo da zancen bata.[1]
Misali
[gyarawa]- kai bazanbi gurin mutananba tseguminsu yayi yawa.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,168