Jump to content

Tsirara

Daga Wiktionary
Yara sunyi tsirara suna wanka

Tsirara About this soundTsirara  Shine mutum ya kasance ba kaya a jikin shi wanda zasu rufe mai tsaraici.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Yara sunyi tsirara suna wanka a rafi

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,112