Tsire

Daga Wiktionary

Tsire naman da aka tsira shi a tsinke a ka gasa sannan tsire Ana sarrafashi ne da kulikuli kafin a sanyashi a wota.

Misalai[gyarawa]

  • Na sai tsire wajen Audu amma bai gasu sosai ba

Karin Magana=[gyarawa]

  • Abin mamaki kare da tallan tsire