Jump to content

Tsirrai

Daga Wiktionary
Tsirrai sun fito

Tsirrai About this soundTsirrai  Abubuwa ne da ake sukawa suke fitowa ta ƙarƙashin ƙasa.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Damina tayi kyau tsirrai duk sun fito

Manazarta=

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,38